Allah Sarki: Sarkin Kannywood Ali Nuhu Yabawa Iyayen Fatima Wacce Aka Cirewa Kafa Kyautar Naira miliyan Biyu, Dan Sucigaba Da Kula Da Lafiyar Yar Su. Inda a halin yanzu tafara takawa kalli bidiyon 👇 ..