Bola Tinubu ya gargadi jam'iyyun adawa na PDP da LP.


Ya zargi jam'iyyun da yan takarar shugaban kasarsu da yunkurin kawo cikas ga rantsar da shi ranar 29 na Mayu.


Ya shawarci su bi doka su mayar da hankali kan karar da suka shigar kotu maimakon yunkurin yi wa dimokradiyya zagon kasa.