Manchester City za ta karbi bakuncin Liverpool a wasan mako na 29 a Premier League ranar Asabar a Etihad.
City tana ta biyu a teburin babbar gasar tamaula ta Ingila da maki 61, Liverpool mai maki 42 tana ta shidan teburi.
Wannan shine wasa na hudu da za su fuskanci juna a tsakaninsu na biyu a Premier League a bana, bayan da Liverpool ta ci 1-0 ranar 16 ga watan Okroban 2022.


0 Comments