NEMAN TAIMAKON MALLAKAR FILIN MASALLACIN JUMA'A DAKE GARKEN SHANU A JIHAR ENUGU AKAN NAIRA MILLIYAN GOMA (10,000,000)
Ana neman taikomakon alu'ummar Musulmai da su bada gudummawarsu domin a mallaki filin massallacin jumma'a dake kasuwar garken shanu cikin jihar Enugu.
Filin yakasance mallakar inyamurai yan kasa ne wanda suka bawa alu'ummar Musulmai da su gina massallacin a wajen domin ibada.
Amma a yanzu sun bukaci a biyasu kudin fillinsu ko kuma a rushe massallacin da aka gina akan filin nasu.
Sun yi wa filin kudi naira milliyan goma (10,000,000) wanda commitin masallacin suka kaddamar da gidauniyar neman taimakon domin mallakar filin wanda aka gudanar ranar Lahadi uku ga watan Ramadan (Sunday 26th 2023) a harabar masallacin.
Ana ta samun gudummawa daga al'ummar Musulmai domin mallakar filin.
Massallacin jumma'a ne Kuma akwai islamiyya a cikin massallacin domin hakane ake neman taikomakon alu'ummar Musulmai domin bada nasu gudummawar wajen mallakar filin da kammala wasu aiyukan cigaban massallacin.
An bude account na neman taikomakon kamar haka,
Account Name- Enugu Jibwis Mosque Project Committee
Account number- 0191514594
Bank- Union Bank Plc
A tuntubi wadannan numbobin domin karin bayani,
Mal Ibrahim Sakatare- 08064295446
Alh Sunusi Gambo- 08063364998
Alh Hayatu- 08037708962
Allah ya bada ikon taimakawa.
Ameen thumma Ameen
Sanarwa
Aliyu Adamu
(Mai magana da yawun Kungiyar Jibwis reshen jihar Enugu)











0 Comments