ALBARKACIN RAMADAN: Wani Gidan Mai, Mai Suna Mai Jama'a Dake Garin Potiskum Yobe Sun Rage Farashin Litar Mai Zuwa Naira 270 Daga Naira 330 Don Alfarmar Wannan Wata Mai Albarka