AREWA TA SAKE SAMUN KARIN JIHA MAI ARZIKIN MAN FETUR: A Gobe Talata Za A Yi Bikin Kaddamar Da Hakar Rijiyar Man Fetur A Jihar Nasarawa


Za a yi bikin hakar man ne a yankin Ajibu (Kayarda) dake karamar hukumar Obi.