Mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gamba  na APC a jihar, Nasir Yusuf Gawuna ya yi wa zaɓaɓɓen gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf fatan alheri a mulkinsa.